1 Sar 4:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

da turkakkun bijimai goma, da shanu ashirin daga makiyaya, da tumaki ɗari banda kishimai, da bareyi, da batsiyoyi, da kaji masu ƙiba.

1 Sar 4

1 Sar 4:1-32