1 Sar 4:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Abincin gidan Sulemanu na rana ɗaya garwa talatin na lallausan gari ne, da garwa sittin na gari,

1 Sar 4

1 Sar 4:1-24