1 Sar 22:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan Sarkin Isra'ila ya kirawo wani bafāde, ya ce masa, “Maza, ka taho da Mikaiya ɗan Imla.”

1 Sar 22

1 Sar 22:1-17