1 Sar 22:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sarkin Isra'ila da Yehoshafat, Sarkin Yahuza, suna zaune a kujerun sarautarsu, saye da tufafinsu a dandalin ƙofar Samariya. Annabawa kuwa suna annabci a gabansu.

1 Sar 22

1 Sar 22:8-16