1 Sar 22:43 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya bi halin tsohonsa, Asa, bai karkace ba. Ya yi abin da yake daidai a gaban Ubangiji. Duk da haka ba a rushe wuraren tsafin na tuddai ba. Mutane suka yi ta miƙa hadayu, suka ƙona turare a tuddan.

1 Sar 22

1 Sar 22:35-45