1 Sar 22:42 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yehoshafat yana da shekara talatin da biyar sa'ad da ya ci sarauta. Ya yi shekara ashirin da biyar yana sarauta a Urushalima. Sunan tsohuwarsa Azuba 'yar Shilhi.

1 Sar 22

1 Sar 22:40-49