1 Sar 22:32 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da shugabannin karusai suka ga Yehoshafat, sai suka ce, “Lalle shi ne Ahab.” Sai suka juya don su yi yaƙi da shi. Yehoshafat kuwa ya yi ihu.

1 Sar 22

1 Sar 22:31-33