1 Sar 22:31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sarkin Suriya dai ya riga ya umarci shugabannin karusan yaƙinsa, su talatin da biyu, ya ce, “Kada ku yi yaƙi da kowa, kome matsayinsa, sai dai Ahab kaɗai.”

1 Sar 22

1 Sar 22:27-39