1 Sar 20:36 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai annabin ya ce wa wannan aboki, “Da yake ba ka yi biyayya da muryar Ubangiji ba, da tashinka daga wurina, zaki zai kashe ka.” Da ya tashi daga wurinsa, sai zaki ya gamu da shi, ya kashe shi.

1 Sar 20

1 Sar 20:29-42