1 Sar 20:35 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya umarci wani daga cikin annabawa ya ce wa abokinsa bisa ga umarnin Ubangiji, “Ina roƙonka ka buge ni.” Abokinsa kuwa ya ƙi ya buge shi.

1 Sar 20

1 Sar 20:32-40