1 Sar 20:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Fādawan Sarkin Suriya suka ce masa, “Allolinsu na tuddai ne, don haka suka fi mu ƙarfi, bari mu yi yaƙi da su a cikin kwari, ta haka za mu ci su ba shakka.

1 Sar 20

1 Sar 20:16-25