1 Sar 20:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan annabin ya je wurin Sarkin Isra'ila, ya ce masa, “Tafi, ka ƙarfafa kanka, ka yi tunani sosai a kan abin da za ka yi, gama da juyawar shekara Sarkin Suriya zai kawo maka yaƙi.”

1 Sar 20

1 Sar 20:19-30