1 Sar 2:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan Adonija ɗan Haggit ya tafi wurin Bat-sheba, tsohuwar Sulemanu. Ta ce masa, “Ka zo lafiya?”Ya ce, “Lafiya lau.”

1 Sar 2

1 Sar 2:6-15