1 Sar 2:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sulemanu kuwa ya hau gadon sarautar ubansa, Dawuda. Mulkinsa kuma ya kahu sosai.

1 Sar 2

1 Sar 2:7-22