1 Sar 19:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Iliya ya tashi ya ci abinci ya sha ruwa ya sami ƙarfi, sa'an nan ya kama tafiya kwana arba'in dare da rana har zuwa Horeb, wato dutsen Allah.

1 Sar 19

1 Sar 19:2-13