1 Sar 19:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mala'ikan Ubangiji kuma ya sake zuwa sau na biyu, ya taɓa shi, ya ce, “Tashi, ka ci abinci, in ba haka ba kuwa tafiya za ta gagare ka.”

1 Sar 19

1 Sar 19:1-11