1 Sar 19:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

da Yehu ɗan Nimshi, ka keɓe shi, ya zama Sarkin Isra'ila. Ka kuma zuba wa Elisha, ɗan Shafat na Abel-mehola, mai, ka keɓe shi, ya zama annabi a maimakonka.

1 Sar 19

1 Sar 19:13-21