1 Sar 19:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Ubangiji ya ce masa, “Ka juya zuwa jeji kusa da Dimashƙu, idan ka isa can, sai ka zuba wa Hazayel mai, ka keɓe shi, ya sama Sarkin Suriya,

1 Sar 19

1 Sar 19:14-21