1 Sar 18:43 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan ya ce wa baransa, “Ka tafi ka duba wajen teku.”Baran kuwa ya tafi ya duba, ya komo ya ce, “Ban ga kome ba.”Sai ya ce, “Ka yi tafiya kana dubawa, har sau bakwai.”

1 Sar 18

1 Sar 18:41-46