1 Sar 18:42 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Ahab ya haura don ya ci ya sha, Iliya kuwa ya hau can ƙwanƙolin Karmel, ya zauna ƙasa, ya haɗa kai da gwiwa.

1 Sar 18

1 Sar 18:35-44