1 Sar 18:31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya ɗibi duwatsu goma sha biyu bisa ga yawan kabilan 'ya'yan Yakubu, wanda Ubangiji ya ce masa, “Za a kira sunanka Isra'ila.”

1 Sar 18

1 Sar 18:24-32