1 Sar 18:30 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan Iliya ya ce wa jama'a duka su zo kusa da shi. Jama'a duka kuwa suka zo kusa da shi. Sai ya gyara bagaden Ubangiji wanda aka lalatar.

1 Sar 18

1 Sar 18:27-40