1 Sar 17:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Iliya ya ce mata, “Ki kawo mini ɗanki.” Ya karɓe shi daga wurinta, ya kai shi a bene inda yake kwana. Ya kwantar da shi a gadonsa.

1 Sar 17

1 Sar 17:12-23