1 Sar 17:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai macen ta ce wa Iliya, “Me ya haɗa ni da kai, ya mutumin Allah? Ka zo don ka nuna wa Allah zunubina, ka zama sanadin mutuwar ɗana?”

1 Sar 17

1 Sar 17:13-24