1 Sar 16:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sauran ayyukan Ba'asha, da dukan abin da ya yi, da irin ƙarfinsa, an rubuta su a littafin tarihin sarakunan Isra'ila.

1 Sar 16

1 Sar 16:4-13