1 Sar 16:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Duk mutumin da yake naka da zai mutu a cikin birni, karnuka ne za su cinye shi. Wanda kuma ya mutu a saura, tsuntsaye ne za su cinye shi.”

1 Sar 16

1 Sar 16:1-14