1 Sar 16:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da sojojin da suke bakin dāga suka ji an ce Zimri ya shirya makirci, ya kashe sarki, sai dukan Isra'ilawa suka naɗa Omri, shugaban sojojin, can a sansani. A wannan rana ya zama Sarkin Isra'ila.

1 Sar 16

1 Sar 16:15-23