1 Sar 16:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A shekara ta ashirin da bakwai ta sarautar Asa, Sarkin Yahuza, Zimri ya yi sarauta kwana bakwai a Tirza. A lokacin nan sojoji suka kai wa Gibbeton ta Filistiyawa yaƙi.

1 Sar 16

1 Sar 16:6-21