1 Sar 15:34 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya aikata zunubi a gaban Ubangiji. Ya bi hanyar Yerobowam da zunubin da ya sa mutanen Isra'ila su yi.

1 Sar 15

1 Sar 15:31-34