1 Sar 15:33 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A cikin shekara ta uku ta sarautar Asa, Sarkin Yahuza, Ba'asha ɗan Ahija ya yi sarautar Isra'ila a Tirza. Ya yi shekara ashirin da huɗu yana sarauta.

1 Sar 15

1 Sar 15:23-34