1 Sar 14:31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Rehobowam kuwa ya rasu, aka binne shi a Urushalima. Sunan tsohuwarsa Na'ama, ita kuwa Ba'ammoniya ce. Ɗansa, Abaija ya gāji sarautar.

1 Sar 14

1 Sar 14:30-31