1 Sar 14:30-31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

30. Kullum akan yi ta yin yaƙi tsakanin Rehobowam da Yerobowam,

31. Rehobowam kuwa ya rasu, aka binne shi a Urushalima. Sunan tsohuwarsa Na'ama, ita kuwa Ba'ammoniya ce. Ɗansa, Abaija ya gāji sarautar.

1 Sar 14