1 Sar 13:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da sarki ya ji maganar annabin, wato wadda ya yi a kan bagaden da yake Betel, sai ya miƙa hannunsa daga bagaden, ya ce, “Ku kama shi.” Hannun da ya miƙa kuwa ya sage, bai iya komo da shi ba.

1 Sar 13

1 Sar 13:1-6