1 Sar 13:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya kuma ba da alama a wannan rana cewa, “Wannan ita ce alamar da Ubangiji ya faɗa, za a rushe bagaden, a zubar da tokar da take bisansa.”

1 Sar 13

1 Sar 13:1-7