1 Sar 13:32 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gama maganar Ubangiji da ya faɗa game da bagaden da yake cikin Betel, da masujadai na kan tuddai waɗanda suke a garuruwan Samariya, za ta cika.”

1 Sar 13

1 Sar 13:30-34