1 Sar 13:31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bayan da ya binne shi, sai ya ce wa 'ya'yansa, “Sa'ad da na rasu, sai ku binne ni a kabarin da aka binne annabin nan. Ku ajiye gawata kusa da tasa.

1 Sar 13

1 Sar 13:26-32