1 Sar 13:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mutane suka wuce, suka ga gawar a kan hanya, da zaki a tsaye kusa da gawar. Suka tafi suka faɗa a birni, inda tsohon annabin nan yake.

1 Sar 13

1 Sar 13:20-29