1 Sar 13:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da annabin Allah ya tafi, sai zaki ya gamu da shi a hanya, ya kashe shi, ya jefar da gawarsa a kan hanya. Sai jakin da zakin suka tsaya kusa da gawar.

1 Sar 13

1 Sar 13:19-28