1 Sar 13:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bisa ga umarnin Ubangiji, sai ga annabi ya fito daga Yahuza zuwa Betel. Yerobowam kuwa yana tsaye kusa da bagaden don ya ƙona turare.

1 Sar 13

1 Sar 13:1-8