1 Sar 12:33 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya tafi gaban bagaden da ya gina a Betel a rana ta goma sha biyar ga wata na takwas, wato watan da ya zaɓa don kansa. Ya kafa wa jama'ar Isra'ila idi. Sai ya tafi don ya ƙona turare a kan bagaden.

1 Sar 12

1 Sar 12:25-33