1 Sar 11:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

sa'ad da Sulemanu ya tsufa sai suka janye zuciyarsa zuwa bin waɗansu gumaka, bai bi Ubangiji Allahnsa da zuciya ɗaya kamar yadda tsohonsa, Dawuda, ya yi ba.

1 Sar 11

1 Sar 11:1-12