1 Sar 11:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya auri mata ɗari bakwai, dukansu kuwa gimbiyoyi ne. Yana kuma da ƙwaraƙwarai ɗari uku. Matan nan nasa kuwa suka janye zuciyarsa daga bin Ubangiji,

1 Sar 11

1 Sar 11:1-6