1 Sar 11:32 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma Sulemanu, zai sami kabila ɗaya saboda bawana Dawuda, da kuma ɗaya saboda Urushalima, wato birnin da na zaɓa daga cikin kabilan Isra'ila duka.

1 Sar 11

1 Sar 11:24-41