1 Sar 11:31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

ya ce wa Yerobowam, “Kwashi ƙyalle goma, gama haka Ubangiji Allah na Isra'ila ya ce, ‘Ga shi, ina gab da in kece sarauta daga hannun Sulemanu, zan ba ka kabila goma.

1 Sar 11

1 Sar 11:23-37