1 Sar 11:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sarki Sulemanu ya ƙaunaci baƙin mata. Banda 'yar Fir'auna, Sarkin Masar, ya auri matan Mowabawa, da na Ammonawa, da na Edomawa, da na Sidoniyawa, da na Hittiyawa.

1 Sar 11

1 Sar 11:1-11