1 Sar 10:29 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Akan sayo karusa a Masar a bakin azurfa ɗari shida, doki kuwa a bakin ɗari da hamsin, 'yan kasuwar sarki sukan sayar da su ga dukan sarakunan Hittiyawa da na Suriyawa.

1 Sar 10

1 Sar 10:25-29