1 Sar 10:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya kuma yi waɗansu garkuwoyi guda ɗari uku da zinariya. An yi kowace garkuwa da shekel dari uku na zinariya. Sarki kuwa ya ajiye su a ɗakin da aka gina da katakai daga Lebanon.

1 Sar 10

1 Sar 10:14-25