1 Sar 10:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sarki Sulemanu ya yi manyan garkuwoyi guda ɗari biyu da zinariya. Anyi kowace garkuwa da shekel ɗari shida na zinariya.

1 Sar 10

1 Sar 10:13-18