1 Sar 1:45 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zadok firist, da annabi Natan kuma suka zuba masa mai a Gihon don ya zama sarki. Daga can suka tashi da murna don haka ake hayaniya a birnin. Wannan ita ce hayaniyar da kake ji.

1 Sar 1

1 Sar 1:41-53