1 Sar 1:44 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sarki ya aiki Zadok, firist, da annabi Natan, da Benaiya ɗan Yehoyada, da masu tsaron lafiyar sarki. Su kuwa suka sa Sulemanu ya hau alfadarin sarki.

1 Sar 1

1 Sar 1:38-53